Game Da Mu

Alminhaj tashar tauraron dan adam ce da aka kafa don tasiri da soyayyar Annabi Muhammad (Salallahu Alaihi Wa Sallam) ta hanyar koyar da Sunnar sa, tsarkake zukata, wayar da kai da ke tattare da fahimta daban-daban da kuma hab…ďaka zaman lafiya a tsakanin musulmai.

Alminhaaj ta rufe Miliyoyin masu sauraro a cikin yankin Sahara da yiwuwar rufe duniya ta hanyar bunkasa hayar samar da manhajin sauraro na zamani

error: Content is protected !!
Close